ha_tn/2ki/23/03.md

1.2 KiB
Raw Permalink Blame History

zai bi Yahweh

Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar, da kuma "bin mutum" wani ma'anar ne don aikata abinda wancan mutumin yayi ko yana son wasu suyi. AT: "yin biyayya ga Yahweh" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

dokokinsa, da ummurnansa da farillansa

Waɗannan kalmomin duk suna da ma'ana guda ɗaya. Tare suna jaddada duk abin da Yahweh ya umarta a cikin doka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa

Maanar kalmar “tare da dukkan zuciyarsa” na nufin “gaba ɗaya” kuma “da dukan ransa” na nufin “tare da kasancewarsa duka”. Waɗannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. AT: "da dukkan kasancewarsa" ko "da dukkan ƙarfinsa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

da aka rubuta a wannan littafin

Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: "wannan littafin ya ƙunshi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsaya akan alƙawarin

Wannan akrin magana tana nufin "yi biyayya da ka'idodin alkawari." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)