655 B
655 B
da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem
Wannan janar ne. AT: "da yawa wasu mutane" wannan asalin ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
daga ƙanƙani zuwa babba
Wannan magana kai ya hada da kowa a tsakanin. AT: "daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu
"Sai sarki ya karanta da babbar murya domin su ji"
da aka samu
A cikin 2 Sarakuna 22: 8 ya faɗi cewa Hilkiya ya sami littafin. Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: "da Hilkiya ya samu" ko "abin da suka samu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)