ha_tn/2ki/21/24.md

929 B
Raw Permalink Blame History

mutanen ƙasar

Wannan na asali ne. AT: "wasu daga cikin mutanen Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

suka kula maƙarƙashiya

"Mun yi shirye-shirye kuma munyi aiki tare don cutarwa." Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 21:23.

ba a rubuce suke a ...Yahuda ba?

Wannan za a iya bayyanar da shi a aikace mai aiki kuma yana ɗaukar cewa amsa tabbatacciya ce. Tambayar yana da magana kuma ana amfani dashi don girmamawa. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: "An rubuta su ... Yahuda." ko "za ku same su ... Yahuda." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

lambun Uzza

Maanoni masu maana su ne 1) “lambun da ya kasance mallakar wani mutum mai suna Uzza” ko 2) “Lambun Uzza.” Ka ga yadda ka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 21:18. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)