ha_tn/2ki/21/21.md

451 B

ya bi dukkan hanyar da mahaifinsa ya yi tafiya ya kuma

"ya bi dukkan hanyoyin da mahaifinsa ya bi." Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar. AT: "ya rayu gaba ɗaya yadda mahaifinsa ya rayu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya ƙi Yahweh

"Ya rabu da Yahweh ko "bai mai da hankali ga Yahweh ba"

shirya maƙarƙashiya gãba da shi

"Mun yi shiri tare da yin aiki tare don cutar da shi"