ha_tn/2ki/20/16.md

619 B

Sai Ishaya ya cewa Hezekiya

Abin da ya sa Ishaya ya yi magana za a iya bayyana a sarari. AT: "Saboda haka, Ishaya ya san Hezekiya ya kasance wauta ne ya nuna wa mutanen duka abubuwansa masu tamani, sai Ishaya ya ce masa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Maganar Yahweh

"saƙon Yahweh"

Duba, ranakun na kusatowa da

"Ku saurare ni, wata rana wani lokaci zai zo" An yi amfani da "duba" don jan hankalin abin da Ishaya yake shirin gaya wa Hezekiya.

ranakun na

"Kwanaki" yana magana na nufin ga komawa zuwa lokacin da ba a bayyana ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)