ha_tn/2ki/20/14.md

704 B

waɗannan mazajen

Wannan yana nuni ga mutanen da aka aika wa Sarki Hezekiya tare da sako da kuma kyaututtuka daga Merodak Baladan.

Sun ga kome a gidana. Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba

Hezekiya ya maimaita irin wannan ra'ayin a cikin hanyoyi biyu don ƙarfafa ma'anarsa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Babu wani abu cikin abubuwa masu daraja da ban nuna masu ba

"Ba komai" da "ba" su fasa wa juna fita don tabbatar da ra'ayin ya zama dai-dai. Ana amfani da wannan ƙari don ƙarfafawa. AT: "Na nuna musu gaba daya kyawawan abubuwan na" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)