ha_tn/2ki/20/10.md

591 B

Abu mai sauki ne ga inuwa ta yi gaba da taƙi goma

Me yasa "abu ne mai sauki" za'a iya bayyana a sarari. "Abu ne mai sauki ka sa inuwa ta motsa matakai goma, domin wannan abu ne da ya dace a yi shi" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a matakalin Ahaz.

Wannan wata hanya ce ta musamman da aka gina wa Sarki Ahaz a hanyar da matakan sa suka nuna a dai-dai lokacin da rana take haskakawa yayin da rana take haskawa. Ta wannan hanyar, staircase ɗin ya ba da labari don lokacin. AT: "matakan da aka gina wa sarki Ahaz" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)