ha_tn/2ki/20/08.md

607 B

Inuwa ta yi gaba da taki goma, ko ta yi baya da taki goma?"

Za'a iya bayyana asalin "inuwar" a sarari. AT: "Shin kana son Yahweh ya sanya inuwa ta hanyar hasken rana ta lalacewa a matakalar zuwa gaban matakai goma ko komawa zuwa matakai goma?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit).

taku goma

Wannan magana tana nufin “matakin Ahaz” a cikin 2 Sarakuna 20:11. Wannan wata hanya ce ta musamman da aka gina wa Sarki Ahaz a hanyar da matakan sa suka nuna a dai-dai lokacin da rana take haskakawa yayin da rana take haskawa. Ta wannan hanyar, staircase ɗin ya ba da labari don lokacin.