ha_tn/2ki/19/32.md

903 B

Muhimmin Bayani:

Wannan shi ne ƙarshen saƙon da Ubangiji ya faɗa, ta bakin annabi Ishaya zuwa ga Sarki Hezekiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ko ya harba kibiya a nan ba

"Kibiya" yana wakiltar duk kayan aikin yaƙi da lalata. AT: "kuma ba wani gwagwarmaya a nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya gina sansani gãba da shi ba

"kuma ba za su ƙara gina manyan tuddai na ƙasa ba daga bangon birni don ba su damar kai harin a cikin birnin"

wannan furcin Yahweh ne

Yahweh yayi magana da kansa da sunan don ya tabbatar da gaskiyar abin da yake faɗa. AT: "Wannan shi ne abin da Yahweh ya ayyana" ko "wannan ne abin da Ni, Yahweh, na ayyana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

domin kaina da kuma domin bawana Dauda."'

"saboda darajar kaina da kuma saboda abin da na yi wa Sarki Dauda alkawari, wanda ya bauta mini da kyau"