ha_tn/2ki/19/29.md

654 B

Muhimmin Bayani:

Ishaya a nan yana magana ne da sarki Hezekiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

girma a jeji

"yayi girma ba tare da an dasa shi ba"

Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi

Wannan kwatancin yana kwatanta maido da ragowar zuwa tsiro waɗanda ke ɗauka kuma suna haifar da sakamako. AT: "Mutanen Yahuda waɗanda suka dawwama za su komar da rayuwarsu da wadatarsu" ko "Mutanen da suka ragu a cikin Yahuda za su yi arziki su sami yara da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Himmar Yahweh mai runduna za ta yi haka.

"Babban karfi na Yahweh zai sa hakan ta kasance"