ha_tn/2ki/19/16.md

782 B

Muhimmin Bayani:

Sarki Hezekiya ya ci gaba da yin addu'a ga Yahweh bayan ya sami wasiƙar daga hannun Senakirib Sarkin Asiriya.

Ka kasa kunnenka, Yahweh, ka saurara

Kalmomin "Juya kunnenka" da "saurare" suna nufin abu ɗaya ne kuma ƙara girmamawa ga roƙon. AT: "Ya Yahweh, don Allah ka saurari abin da yake faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Ka buɗe idanuwanka Yahweh, ka gani

Kalmomin "Buɗe idanunku" da "gani" suna nufin abu ɗaya kuma ƙara ƙarfafawa ga roƙon. AT: "Ya Yahweh, don Allah a kula da abin da ke faruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Suka sa allolinsu cikin wuta

"Sarakunan Asiriya sun ƙona gumakan sauran al'umma"

Asiriyawan suka hallaka su

"Asiriyawa sun lalata duka al'ummai da alloli" gumakan "