ha_tn/2ki/19/12.md

608 B

Muhimmin Bayani:

Saƙon Senakirib ga Sarki Hezekiya ta ci gaba.

Allolin al'ummai sun kuɓutar da su ne

Wannan tambaya ta tabbata cewa Hezekiya ya san amsar kuma yana ba da muhimmanci. AT: "Allolin al'ummai, al'ummai sun ... lalace" "Gozan ... Assar" "hakika ba su kubutar da su ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

da ubannina

"sarakunan Asiriya na baya" ko "sojojin tsoffin sarakunan Asiriya"

Gozan ... Haran ... Rezef ... Eden ...Tel Assar ... Hamat ... Arfad ... Sefabayim ... Ivvah

Waɗannan duk sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)