498 B
498 B
shugaban rundunan
"wakilin shugaban Asiriya a hannun sarki"
a tarar sarkin Asiriya yana yaƙi
"gano cewa sojojin Asiriyawa suna yaƙi"
Libna ... Lakish
Waɗannan sunayen biranen a masarautar Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Senakirib ... Tirhaka
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
sun yi shiri su yaƙe shi
"sun shirya sojojinsa don su yaƙi ga Asiriyawa"
sai ya aiki
"saboda haka Senakirib ya aika"