ha_tn/2ki/19/05.md

557 B

zan sa wani ruhu a cikinsa, sai ya ji wani rohoto ya koma zuwa ƙasarsa

"Zan sarrafa halin sarkin Asiriya, don haka idan ya sami rahoto, zai so ya koma ƙasarsu"

I will put a spirit in him

"Zan rinjayi tunanin sa" ko "Zan sa shi yin wani ra'ayi daban." Anan “ruhu” mai yiwuwa yana nufin halinsa ne da tunanin sa, maimakon nuna ruhu.

Zan sa ya fãɗi ta takobi

"Fãɗi da takobi" magane ne don kashe shi. AT: "Zan sa shi ya mutu da takobi" ko kuma "Zan sa wasu mutane su kashe shi da takobi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)