ha_tn/2ki/19/03.md

546 B

Wannan ranar ta ƙunci

Anan "rana" na wakiltar a wani lokaci. AT: "wannan lokacin ƙunci ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

'ya'ya sun kai lokacin haifuwa amma babu ƙarfi domin haifar su

Wannan karin magana ne da ke bayyana mutanen da shuganansu sun zama masu kumamaci har basu da karfi da zasu yaki abokan gaba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukkan kalmomi

"Kalmomi" na nufin ga saƙon da ke cikin wannan kalmomi. AT: "dukkan saƙon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)