ha_tn/2ki/19/01.md

319 B

gidan Yahweh

Wannan wani hanya ce na cewa "haikalinYahweh."

Eliyakim ... Shebna ... Ishaya ...Amoz

Dukkan waɗannan sunayen mutane ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya aiki Eliyakim

"Hezekiya ya aiki Eliyakim"

dukkan su saye da tufafin tsumma

"dukkan su na sanye da tufafin tsumma"