ha_tn/2ki/16/19.md

1.1 KiB

ba a rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?

Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa bayanin game da Ahaz yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT "an rubuta su a abubuwan da sarakunan Yahuda suka yi." ko "wani ya rubuta game da su a littafin ... Yahuda." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Ahaz ya kwanta da kakaninsa

Barci yana wakiltar mutuwa. AT: "Ahaz ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi" ko "kamar kakanninsa, Ahaz ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

bizne shi tare da kakaninsa a birnin Dauda

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Watau fassarar: "mutane sun binne shi tare da kakanninsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Hezekiya ɗansa ya zama sarki a madadinsa

Kalmomin "a wurinsa" magana ne mai ma'ana "a maimakon sa." AT: "ya zama sarki maimakon Ahaz" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)