ha_tn/2ki/16/15.md

386 B
Raw Permalink Blame History

babban bagaden

Wannan yana nufin sabon bagaden da Ahaz ya ce Uriya ya gina.

kuma baikon na ƙonawa na sarki da baikon hatsinsa

Saad da Ahaz ya ce “sarki” da “nasa,” yana nufin kansa ne. Sarki ya ba da hadayunsa na musamman. AT: "hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari" ko "hadaya ta ƙonawa ta sarki da hadaya ta gari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)