ha_tn/2ki/16/13.md

485 B

Muhimmin Bayani:

Wannan shi ne abin da Sarki Ahaz ya yi bayan ya dawo daga Damaskus don ya ziyarci sabon bagaden da Uriya firist ya gina masa.

Ya yi hadayarsa ta ƙonawar

"Sarki Ahaz ya miƙa hadayar ƙonawarsa"

a bagaden

Wannan yana nufin bagaden da Sarki Ahaz ya ce Uriya ya gina.

daga gaban haikalin, daga tsakanin bagaden da haikalin Yahweh ya sa shi a gefen arewacin bagadensa

Duk waɗannan maganganun suna faɗi inda bagadin tagulla yake. Suna nufin wuri guda ne.