1.5 KiB
Tiglat Filesa
A cikin 2 Sarakuna 15:19 an kira wannan mutumin "Ful." Duba yadda zaka fassara sunan shi a 2 Sarakuna 15:29. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ni baranka ne da ɗanka
Kasancewa bawan da ɗa yana wakiltar miƙa wuya ga ikon wani. AT: "Zan yi maka biyayya kamar nima bawanka ne ko danka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
daga hannun sarkin Aram da hannun sarkin Isra'ila
Hannun magana ce wacce take wakiltar iko. AT: "daga ikon sarkin Aram da ikon sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
waɗanda suka kawo mani hari
Sarakunan da suka kai harin Ahaz suna wakiltar sojojin waɗanda sarakunan suke yi wa Ahaz da jama'arsa. AT: "waɗanda suka yi karo da ni da rundunarsu" ko "waɗanda sojojinsu suka yi karo da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
sarkin Asiriya ya farmaƙi Damaskus
Kalmar “sarki” tana wakiltar sarki da sojojinsa. Hakanan, Damaskus tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: "sarkin Asiriya da rundunarsa sun yi yaƙi da mutanen Damaskus" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
ɗauke mutanenta ya kai su zaman bauta a Kir
Kashe mutane yana wakiltar tilasta musu su tafi. Watau fassarar: "ya sa mutane su zama fursunoni ya tilasta su zuwa Kir" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Kir
Ma'anar mai yiwuwa sune 1) wannan sunan gari ne ko 2) wannan kalma tana nufin "birni" kuma yana nufin babban birnin Asiriya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)