ha_tn/2ki/16/03.md

1.1 KiB

ya yi tafiya a hanyar sarakunan Isra'ila

Yin tafiya yana wakiltar halaye da ayyuka. AT: "Sarki Ahaz ya yi yadda sarakunan Isra'ila suka yi" ko "ya aikata abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

yana bin ayyukan ban ƙyama na al'ummai

Anan "bin" yana wakiltar aikata abin da wasu sukeyi. AT: "kwafa abubuwa masu banƙyama da sauran al'umman suka yi, al'ummai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

al'ummai

Kalmar "al'ummai" tana wakiltar mutanen wasu al'ummai. Anan yana nufin mutanen al'umman da suka rayu a waccan ƙasar. AT: "mutanen wasu al'ummai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

waɗanda Yahweh ya fitar daga gaban mutanen Isra'ila

Waɗannan alumman ƙasar sun gudu kamar yadda Isra'ilawa suka koma ƙasar. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "a gaban mutanen Isra'ila da suka koma cikin ƙasa" ko "kamar yadda mutanen Isra'ila suka koma ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a wurare bisa tuddai da ƙarƙashin kowanne koren Itace

Waɗannan wurare ne waɗanda al'ummomin sauran al'ummai ke bauta wa allolinsu na ƙarya.