472 B
472 B
Rezin
Wannan sunan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yotam ya kwanta da kakaninsa
Barci yana wakiltar mutuwa. AT: "Yotam ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi" ko "Kamar kakanninsa, Yotam ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)
Ahaz ɗansa ya zama sarki a madadinsa
Kalmomin "a madadinsa" na nufin "a maimakon sa." AT: "ya zama sarki maimakon Yotam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)