ha_tn/2ki/15/32.md

650 B

A shekara ta biyu ta Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila

Ana iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta biyu ta mulkinsa. AT: "A shekara ta 2 ta mulkin Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya fara mulki

"Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya zama sarki a Yahuda"

Yana da shekara ashirin da biyar ... goma sha shida

"Yana da shekara 25 ... shekaru 16" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yerushah

Wannan sunan mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)