ha_tn/2ki/15/23.md

1004 B

A shekara ta hamsin ta Azariya sarkin Yahuda

Ana iya furta wannan a sarari da cewa wannan shine shekaransa sa na hamsin na mulkinsa. AT: "A shekara ta 50 na mulkin Azariya sarkin Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh.

Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: "abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh" ko "abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bai juya daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba

Barin zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: "Fekahiya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba" ko kuma "ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya sa Isra'ila ta yi zunubi.

Anan kalmar "Isra'ila" tana wakiltar mutanen mulkin Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)