ha_tn/2ki/15/21.md

756 B

ba a rubuce suke ... Isra'ila ?

Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa bayanin game da Menahem yana cikin wannan littafin. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: "An rubuta su a littafin abubuwan da sarakunan Isra'ila suka yi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Manahem ya yi barci tare da kakaninsa

Barci yana wakiltar mutuwa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 10:35. AT: "Menahem ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi" ko "kamar kakanninsa, Menahem ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

Fekahiya

Wannan sunnan mutum ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names