ha_tn/2ki/15/19.md

1.6 KiB
Raw Permalink Blame History

Sa'an nan Ful sarkin Asiriya ya zo gãba da ƙasar

Kalmomin "Ful sarkin Asiriya" yana wakiltar Ful da rundunarsa. AT: "Ful sarkin Asiriya ya zo tare da rundunarsa zuwa ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ful sarkin Asiriya

Ful sunan wani mutum wanda ya kasance sarkin Asiriya. Shi kuma sunan Tiglat-Fileser. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

gãba da ƙasar

Kalmomin "gãba da" karin magana ne ma'anar kai hari ne. “ƙasar” tana nufin ƙasar Israila kuma tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: "ya zo da rundunarsa don su yi yaƙi da Isra'ila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

talanti dubu na azurfa

"Talanti 1000 na azurfa." Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: "kilo talatin da dubu uku na azurfa" ko "ton dubu talatin da uku na azurfa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-bmoney]])

saboda Ful ya taimaka

AT: "domin Ful ya goyi bayan shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

gudumawa domin masarautar Isra'ila ta ƙarfafa a hannunsa

Samun mulkin a hannunsa yana wakiltar mulkin. AT: "don ƙarfafa mulkinsa a kan masarautar Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a ƙarbi wannan kuɗin daga Isra'ila

"Ya karɓi wannan kuɗin daga Isra'ila"

awo hamsin na azurfa

Kuna iya juyar da wannan zuwa ma'aunin zamani. AT: "giram ɗari shida na azurfa" ko "kashi uku bisa ɗari na kilo na azurfa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)