ha_tn/2ki/15/15.md

377 B

da maƙarƙashiya da ya shirya

Zai iya bayyana a fili abin da wannan maƙarƙashiyar ta kasance. AT: "yadda ya shirya kashe Sarki Zekariya" ko "da yadda ya kashe Sarki Zekariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Tifsa

Wannan sunan birni ne. Wasu juyi suna da "Taffua," wanda shi ne sunan wani birni. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)