ha_tn/2ki/15/13.md

823 B

ya fara mulki a shekara ta talatin da tara na Azariya sarkin Yahuda

Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da tara ta mulkinsa. AT: "a shekara ta 39 ta sarautar Azariya Sarkin Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Menahem ... Gadi

Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya yi mulki na wata ɗaya a Samariya

Samariya ita ce birnin da yake zaune a lokacin da yake mulkin Isra'ila. AT: "Shallum ya zauna a Samariya ya yi mulkin Isra'ila wata ɗaya kawai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zama sarki a madadinsa

Kalmomin "a madadinsa" na nufin "a maimakon sa." AT: "ya zama sarki a maimakon Shallum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)