1.1 KiB
Shallum ... Yabesh
Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ƙulla wa Zekariya
"a kan Sarki Zekariya"
Ibliyam
Wannan shi ne sunan gari ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Sai ya zama sarki a madadinsa
"Sai Shallum ya ci sarautar a maimakon Zekariya"
An rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila
Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Wannan shi ne maganar Yahweh
Za a iya fayyace sarai cewa abubuwan da suka faru a cikin aya ta 10 sun cika kalmar Yahweh. AT: "Abin da ya faru da Zekariya bisa ga maganar Yahweh ne" ko "Abin da ya faru da Zekariya ya cika kalmar Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Zuriyarka za su zauna a gadon sarautar Isra'ila har zuwa tsara ta huɗu
Zama a kan kursiyin yana wakiltar kasancewa sarki. AT: "Zuriyar ku za su zama sarakunan Isra'ila har tsara ta huɗu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)