ha_tn/2ki/15/08.md

1.5 KiB

A shekara ta talatin da takwas ta Azariya sarkin Yahuda

Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da takwas ta mulkinsa. AT: "A shekara ta 38 ta sarautar Azariya sarkin Yahuda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Zekariya ɗan Yerobowam

Yerobowam shi ne Sarkin Isra'ila na biyu, yana da suna. Shi ɗan Yoash sarki ne.

ya yi mulki a Isra'ila ta Samariya na wata shida

Samariya ita ce birnin da Zakariya yake zaune a lokacin da yake sarkin Isra'ila. AT: "ya zauna a Samariya kuma ya yi sarauta bisa Isra'ila na wata shida"

Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh,

Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 3: 2. AT: "abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh" ko "abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bai kauce daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba

Komawa daga zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: "Zekariya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba" ko kuma "Ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yerobowam ɗan Nebat

Wannan Yerobowam shi ne sarki na farko na ƙabilu goma na arewa waɗanda suka zama masarautar Isra'ila.

wanda ya sa Isra'ila ta yi zunubi

Anan kalmar "Isra'ila" tana wakiltar mutanen mulkin Isra'ila. AT: "wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)