ha_tn/2ki/15/06.md

946 B

ba an rubuta su ...Yahuda ba?

Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da masu karatu ko kuma cewa bayanin game da Azariya yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: "An rubuta su ... Yahuda." ko "zaku iya karanta game da su ... Yahuda." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Azariya ya yi barci tare da kakaninsa.

Barci yana wakiltar mutuwa. AT: "Azariya ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi" ko "kamar kakanninsa, Azariya ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

suka bizne shi tare da kakaninsa

"iyalansa su ka bizne shi tare da kakaninsa"

a madadinsa

Kalmomin "a madadinsa" yana nufin "a maimakon sa." AT: "ya zama sarki maimakon Azariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)