ha_tn/2ki/15/04.md

444 B

kan tuddai ba a rusa su ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "ba wanda ya ɗauke masujadai" ko kuma "Azariya bai da kowa ya ɗauke masujadan wuraren nan ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Yotam, ɗan sarki, ya shugabanci gidan

Kalmar "gida" tana nufin mutanen da ke zaune a gidan sarki. Saboda Azariya kuturu ne, dole ne ya zauna a wani gida daban. Sai ɗansa Yotam shi ne shugaban gidan sarki.