ha_tn/2ki/15/01.md

515 B

A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam

Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta ashirin da bakwai ta mulkinsa. AT: "A shekara ta 27 na mulkin Yerobowam" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Azariya

Wannan sananne ne ga sarki yau yau da sunan "Uziya."

Yekoliya

Wannan sunan mahaifiyar Azariya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ya yi abin da ke dai-dai

"Azariya yayi abin da ke dai-dai"