ha_tn/2ki/14/28.md

630 B

Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?

Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yerobowam ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: "An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,

Wannan ita ce hanya mai ladabi da za a ce ya mutu, aka binne shi. AT: "Yerobowam ya mutu, aka binne shi a inda aka binne sauran sarakunan Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)