ha_tn/2ki/14/26.md

876 B

cikin tsananin

Wahala da ke da wuya ana maganarta kamar tana da dandano mai ɗaci. AT: "yana da wuya"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

babu maceci don Isra'ila

"babu wanda zai ceci Isra'ila"

ba zai shafe

Ana hallakar da Isra'ila sarai kamar yadda Yahweh ya keɓe su da mayafi. AT: " halaka su gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sunan Isra'ila

Anan "sunan Isra'ila" yana wakiltar Isra'ila duka da mazaunanta. AT: "jama'ar Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙarƙashin sammai

"a duniya"

Ya cece su ta hannun Yerobowam ɗan Yehoash.

Anan "hannun" kalmar ne don iko. Hakanan, “Yehoash” yana wakiltar Yehoash da rundunarsa. AT: "ya baiwa Sarki Yerobowam da rundunarsa su cecesu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])