661 B
661 B
A shekara ta goma sha biyar ta sarautar Amaziya
A shekara ta 15 na Amaziya (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
shekara arba'in da ɗaya
"shekaru 41" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Bai kauce wa dukkan zunuban Yerobowam
An daina yin zunubi ana maganar barin hanya. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: "Bai daina aikata zunubai iri ɗaya irin na Yerobowam ba" ko kuma "Ya ci gaba da aikata zunubai iri ɗaya kamar Yerobowam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Lebo Hamat
Ana kiran wannan birni Hamat. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Tekun Arabah
"Jar Tekun"