897 B
897 B
Muhimmin Bayani:
Wannan shine abin da ya faru bayan mutuwan Amaziya.
Suka dawo da shi akan dawakai
Suka kawo gawar Amaziya a kan dawakai.
Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya
Wannan janar ne. Wataƙila wasu mutane ba sa son shi ya zama sarki. AT: "Mutanen Yahuda sun ɗauki Azariya wanda ke shekara 16, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
Azariya ne wanda ya gina Elat
Azariya bai yi wannan kaɗai ba. AT: "Azariya ne ya ba da umarnin a sake gina Elat" ko "Azariya ce ta lura da sake gina Elat" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
maida ita ta Yahuda
"mayar da shi zuwa ga Yahuda"
ya kwanta da kakaninsa
Wannan wata hanya ce ta waƙa ta ce ya mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)