ha_tn/2ki/14/17.md

747 B

ba an rubota su a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?

Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: "An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Suka yi maƙarƙashiya gãba da Amaziya a Yerusalem

Maƙarƙashiya shi ne rufin asiri don cutar da wani ko wani abu. AT: "Wasu mutanen a Yerusalem sun yi wa maƙarƙashiya gaba da Amaziya"

Lakish

Wannan birni ne, a kudu Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

amma an aiko da maza su bishi har Lakish

Mutanen da suka shirya maƙirkishiyan suka aike da waɗansu mutane don su bi Amaziya zuwa Lakish.