ha_tn/2ki/14/15.md

581 B

ba an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?

Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yehoahaz ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: "An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sa'an nan Yehoash ya yi barci tare da kakaninsa

Wannan ita ce hanya mai ladabi da za a ce ya mutu. AT: "Yehowash ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ya zama sarki a madadin sa.

"ya zama sarki a bayansa"