ha_tn/2ki/14/13.md

915 B

Muhimmin Bayani:

Wannan shi ne abin da ya faru bayan sojojin Isra'ila sun ci mutanen Yahuda a Bet Shemesh.

Ya zo ...Ya ɗauke

Anan "Ya" yana nufin Yehoash da sojojinsa. AT: "Yehoash tare da sojojinsa sun zo ... Sojojin Yehoash sun ɗauke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ƙofar Ifraim ... Ƙofar Kwana

Waɗannan sunayen ƙofofin a bangon Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kamu ɗari hudu

"kimanin mita 180 " (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

tare da mutanen da aka ba da su jingina, sai ya koma Samariya

Wannan yana nuna cewa Yehowash ya buƙaci ya ɗauki waɗannan masu garkuwa da mutane don hana Amaziya sake kai hari. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "su kuma suka kwashi wasu fursunoni zuwa Samariya don tabbatar da Amaziya ba zai haifar musu da wata matsala ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)