ha_tn/2ki/14/11.md

882 B

Amma Amaziya bai saurara ba

Anan "saurare" yana nufin yin biyayya ga gargaɗin. AT: "Duk da haka, Amaziya bai yi biyayya da gargaɗin Yehoash ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido

Waɗannan sojojin waɗannan sarakuna sun tafi yaƙi da su. AT: "Yehoash da sojojinsa suka tafi don su yi yaƙi da Amaziya da sojojinsa, suka kuma haɗu da juna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Bet Shemesh

Wannan gari ne, cikin ƙasar Yahuda, kusa da iyaka Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Isra'ila ta kãda Yahuda

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Isra'ila ta ci Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kowanne mutun ya gudu gida

"Dukkan mutanen Yahuda suka gudu zuwa gida"