ha_tn/2ki/14/06.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Mai ba da labari ya ba da labarin abin da sarki Amaziya ya yi bayan an kashe mahaifinsa Sarki Yowash.

Duk da haka bai kashe 'ya'yan masu kisan ba

Sarki Amaziya bai umarci barorinsa su kashe 'ya'yan mutanen da suka kashe mahaifinsa ba. Idan kuwa zai sa a kashe su ko da yake, zai umarci barorinsa su yi shi, da ba shi kansa ya yi ba. AT: "Amma bai gaya wa bayinsa su kashe waɗannan 'ya'yan masu kisan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ubanni bai wajaba a kashe su saboda 'ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Mutane ba za su kashe ubanni don zunuban yaransu ba, kuma kada su kashe 'yan yaran saboda zunubin iyayensu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "kowane mutum dole ne ya mutu saboda zunubin sa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kwarin Gishiri

Wannan sunan wani waje ne wanda yake kudu da Tekun Mutu.

Sela ... Yoktil

Sun sake sunan birnin Sela. Sabuwar suna Yoktil. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)