ha_tn/2ki/14/04.md

996 B

Muhimmin Bayani:

An ci gaba da labarin yadda Amaziya ya yi a matsayin sarkin Yahuda.

Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "Amma bai kawar da masujadai ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi

An yi amfani da masujadai don bautar arna. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "an miƙa hadaya da ƙona turare ga gumakan arna a wuraren tsafin tuddai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa'ad da mulkinsa ya kafu sosai

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "da zarar Amaziya ya tabbatad da mulkin sarautarsa da ikon sarauta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kashe barorin

Wataƙila Amaziya ya umarci wasu mutane su kashe jami'ai. AT: "ya sanya bayinsa su kashe ma'aikanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)