ha_tn/2ki/14/01.md

957 B

A shekara ta biyu ta Yehoash ɗan Yehoahaz, sarkin Isra'ila

"A lokacin da Yehowash ɗan Yehowahaz ya yi sarautar Isra'ila shekara biyu."

Amaziya ɗan Yo'ash, sarkin Yahuda, ya fara mulki

"Amaziya ɗan Yowash, sarkin Yahuda, ya fara mulki"

Yana shekara ashirin da biyar sa'ad da ya fara sarauta

"Yana da shekara 25 lokacin da ya zama sarki" (Duba : rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya yi mulki na tsawon shekara ashirin da tara a Yerusalem

"ya kasance sarki a Yerusalem shekaru 29" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Ya yi abin da ke da kyau a fuskar Yahweh, duk da haka ba kamar Dauda mahaifinsa ba

Anan “idanun Yahweh” suna nufin gabansa, idanunsa kuma suna nufin hukuncinsa. AT: "Amaziya ya aikata abubuwa da yawa waɗanda suka faranta wa Yahweh rai, amma bai aikata abubuwa da yawa waɗanda suka gamshi Yahweh kamar yadda Sarki Dauda ya yi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)