ha_tn/2ki/11/19.md

299 B

Muhimmin Bayani:

Suna ɗauke da sabon sarki, Yowash, daga haikali zuwa fāda.

suka ka kawo sarki daga gidan Yahweh suka tafi gidan sarki

suka ka kawo sarki daga haikali zuwa gidansa

sai birnin ya sami kwanciyar hankali

"birnin yana cikin nutsuwa" ko "birnin yana cikin kwanciyar hankali"