ha_tn/2ki/11/17.md

409 B

tsakanin Yahweh da sarki da kuma mutane

"ya kuma yi alkawari tsakanin sarki da jama'a"

dukkan mutanen ƙasar

Wannan jeri ne na nuna cewa gungun mutane sun rushe haikalin Ba'al. AT: "adadi mai yawa na mutanen ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

gidan Ba'al

"haikalin Ba'al"

Mattan

Wannan sunan wani firist na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)