411 B
411 B
Duk wanda ya biyo ta
An ɗauka cewa mutumin da ya bi ta yana ƙoƙarin taimaka mata. AT: "Duk wanda ya bi ya yi ƙoƙarin kubutar da ita" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
suka ja ta da ta kai dai dai inda dawakai ke shiga wurin 'yan tsaron fãda a ca
Wasu juyi sun fassara wannan kamar yadda "masu gadi suka kama ta suka dauke ta zuwa fada, zuwa wurin da dawakai suka shiga farfajiyar.