ha_tn/2ki/11/13.md

639 B

ta ji hayaniya ta 'yan tsaro

Wannan yana nufin hayaniyar da sojoji duka ke yi.

sai ta zo wurin mutane a gidan Yahweh.

"ta zo inda mutane suka taru a haikali"

Tana dubawa sai ga sarki a tsaye

"Lokacin da ta iso, ta yi mamakin ganin Sarki Yowash a tsaye"

a jikin ginshiƙin

"a jikin ginshiƙin na cikin haikali"

kamar yadda al'adar ta ke

"wanda shine wurin da sarki ya saba zama"

Sai Ataliya ta keta tufafinta ta

Ta yayyage tufafin ta don ta bayyana cewa tana matukar fushi da fushi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Cin amanar ƙasa! Cin amanar ƙasa!

"Ku mayaudara ne! Kun ci amanar ni!"