ha_tn/2ki/11/11.md

410 B

ya kawo ɗan sarki Yowash

Yeho'iada babban firist ya kawo Yowash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a ɓoye

a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya

"ya gabatar masa da littafin doka"

shafe shi da mai

Firist ɗin ya zuba mai a kan Yowash kamar yadda alama ce ta sarki yanzu. AT: "zuba wani mai na zaitun a kan Yowash" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)