ha_tn/2ki/11/07.md

775 B

Muhimmin Bayani:

Yeho'iada ya ci gaba da ba da umurni ga sojojin da za su kāre Sarki Yowash.

domin sarki

Dole ne su yi tsaro don manufar kare sarki daga cutarwa. AT: "don kare sarki Yowash" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

duk wanda ya shigo wurinku

"Duk wanda yayi ƙoƙari ya wuce ka yayin da kake kare Sarki Yowash." Matsayi yana nufin layin sojoji.

sai ku kashe shi.

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "dole ne ku kashe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za ku kasance tare da sarki a lokacin da ya fita da lokacin da ya dawo ciki

Waɗannan abubuwa guda biyu nuni da duk abin da sarki yake yi. AT: "Dole ne ku kasance kusa da sarki koyaushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)